Descripción
Ciyar da dodo zai koyar ma yara ka asali karatu. Tara kwain dodon wasa ka kuma ciyad da su da harafi domin su yi girma su zama abokai.
MENENE CIYAR DA DODO
Ciyar da dodo yana amfani da tabbatacce 'yi wasa ka koya' dabaru na tafiyar da yara da kuma taimake su koya karatu. Yara na ji dadin tattara da girma da dodon wasa da su ka fi so yayinda da suna koya shikan karatu.
SUAKE A SAKAKKE, BABU TALLA(Anuncios), BABU COMPRAS EN LA APLICACIÓN
Duka abun ciki 100% sakakke. Halittan daga Alfabetización sin fines de lucro curioso Aprendizaje, CET, da Apps Factory.
FASALI WASA DOMIN GABATAR DA GWANINTA KARATU
Wasanin gwada ilimi na karin lafazi mai bada dariya da tafiyar da yaro.
Wasanin burbushi harafi na taimaka da karatu da Rubutu.
Wasanin tunani kamus
Kalubule 'Sauti kawai' Matakan.
Rohoton Cigaba na Iyaye.
Mahara mai-amfani shiga domin cigaba mai amfani guda.
Tattarawa, Halittu farfadowa da dodon wasa masu sa dariya.
An tsara domin ya inganta tattalin arziki na zaman jama'a
Babu talla
Ba sai da Internet ba.
AN GINA DA GWANIYA DOMIN YARON KA
Tushen wasan na a shekaru bincike da gwanita a cikin ilimi kimiyya rubuce- rubuce, har da wayar da kan jama'a a karin- lafazi, fitarwa harafi, karin lafazi, kamus, da karatun gani kalma haka nan yara zasu kara girma da tushe karatu mai karfi. An gina ta da ra'ayi na kula da tari dodo na wasa. An tsara shi ya karfafa nuna tausayi, juriyarsu, da socioemoshenal cigabawa na yara.
WA YE MU?
Ministerio de Relaciones Exteriores de Noruega ne suka biya Ciyar da dodo sa'ad da sashi na shi EduApp4Syria-competition. Aplicación Shi asali en árabe da an gina ne ta hadin gwiwa kamfani sakanin Fábrica de aplicaciones, CET- Centro Shi para Tecnología Educativa, da IRC - Comité Internacional de Rescate.
An daidaita Ciyar da dodo wasa zyuwa turanci daga Curious Learning, NonProfit da kwazo na kara gabatar da hanya ta samu sakamakon abun cikin rubuce-rubuce ga kowa wanda ke so. Mu kungiya ne masu bincike, masu gina, da malamai masu kwazo ta bawa yara a ko'ina ilimi rubuce-rubuce a harde na kasa da tushen a shaida da labari- kuma mu na aiki domin mu kawo app na Ciyar da dodo zyuwa ga 100+ harsuna masu tasiri y kewayen duniya.
---
Feed The Monster enseña a los niños los fundamentos de la lectura en hausa. ¡Recoge huevos de monstruos y aliméntalos con letras para que puedan convertirse en nuevos amigos!
¿QUÉ ES FEED THE MONSTER?
Feed The Monster utiliza técnicas comprobadas de "jugar para aprender" para involucrar a los niños y ayudarlos a aprender a leer. Los niños disfrutan coleccionando y cultivando monstruos mascotas mientras aprenden los fundamentos de la lectura.
¡DESCARGA GRATIS, SIN ANUNCIOS, SIN COMPRAS DENTRO DE LA APLICACIÓN!
Todo el contenido es 100% gratuito, creado por las organizaciones sin fines de lucro de alfabetización Curious Learning, CET y Apps Factory.
CARACTERÍSTICAS DEL JUEGO PARA PROMOVER LAS HABILIDADES DE LECTURA:
• Rompecabezas de fonética divertidos y atractivos
• Juegos de trazado de letras para ayudar a leer y escribir
• Juegos de memoria de vocabulario
• Niveles desafiantes de "solo sonido"
• Informe de progreso de los padres
• Inicio de sesión multiusuario para el progreso de cada usuario.
• Monstruos coleccionables, evolutivos y divertidos
• Diseñado para promover habilidades socioemocionales
• Sin compras en la aplicación
• Sin anuncios
• No se necesita conexión a Internet
DESARROLLADO POR EXPERTOS PARA SU HIJO.
El juego se basa en años de investigación y experiencia en la ciencia de la alfabetización. Incorpora habilidades clave para la alfabetización, que incluyen conciencia fonológica, reconocimiento de letras, fonética, vocabulario y lectura de palabras a la vista para que los niños puedan desarrollar una base sólida para la lectura. Construido en torno al concepto de cuidar una colección de monstruos, está diseñado para fomentar la empatía, la perseverancia y el desarrollo socioemocional de los niños.
¿QUIÉNES SOMOS?
Feed the monster fue financiado por el Ministerio de Relaciones Exteriores de Noruega como parte de la competencia EduApp4Syria. La aplicación original en árabe se desarrolló como una empresa conjunta entre Apps Factory, CET, el Centro de Tecnología Educativa, e IRC, el Comité Internacional de Rescate.
Novedades de la última versión 90
Updating for compatibility with newer versions of Android